'Jami'an tsaro na amfani da karfi kan 'yan adawa a Yuganda'
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-07 18:19 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Dan takarar shugaban kasar Yuganda na jam'iyyar adawa Robert Kyagulanyi wanda aka fi sani da Bobi Wine ya zargi jami'an tsaron kasar da amfani da karfi a kansa da kuma magoya bayansa.
--------------------------------------------------------------------