Afirka: Ziyarar ministan harkokin wajen Chaina
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-08 02:13 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ministan harkokin wajen na Chaina Wang Yi zai fara daga kasar Habasha, kuma cikin ziyarar har da kananan kasashe, duk domin karfafa matakan kasuwanci tsakanin Chaina da nahiyar ta Afirka. Ziyarar tasa na zuwa ne, a daidai lokacin da kasashen duniya da dama ke tururuwa zuwa wasau kasashen nahiyar ta Afirka da nufin kulla alakar kasuwanci da ma zuba jari.
--------------------------------------------------------------------