Iran: Ta ya za a kawo karshen zanga-zanga?

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-08 02:22 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Sai dai duk da cewa jagoran addinin Ayatollah Ali Khamenei ke da kololuwar fada a ji, umarnin na Shugaba Masoud Pezeshkian ga jami'an tsaro kan su daina murkushe masu zanga-zangar da karfin tuwo, na nuni da yadda mahukunta suka damu kan yadda boren ke neman gagarar kundila. Kwanaki 11 ke nan a jere, dubban al'umma na zanga-zangar da ta faro a kasuwar mako-mako ta kuma fantsama zuwa manyan biranen kasar Iran da suka hadar da Isfahan da Mashhad da rahotanni
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]