Najeriya: Yan adawa sun shirya tunkarar APC
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-08 05:25 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Financial Markets
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
An dai share lokaci ana wata ganawa a tsakanin PDP da tsoho na shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan da jam'iyyar ke fatan tsaya mata takara ta shugaban kasa a zaben da ke tafe, a yayin da daya daga cikin masu takara a Jam'iyyar ADC Atiku Abubakar ke fadin ba shi da niyyar janyewa a takarar.
--------------------------------------------------------------------