Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya: Touadera ya zarce

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-08 06:07 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Mai shekaru 68 a duniya Shugaba Faustin-Archange Touadera wanda daman aka yi hasashen zai iya lashe zaben, ya yi nasarar yin tazarce da sama da kaso 76 cikin 100 na kuri'un da al'ummar kasar suka kada a ranar 28 ga watan Disambar bara, a sakamakon farko da Hukumar Zaben kasar ANE ta bayyana.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]