Chechnya: Zelensky ya ce Amurka ta kori Kadyrov
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-08 06:12 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Ukraine/Russia, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Volodymyr Zelensky ya yi wannan kiran ne yayin da yake jawabi ga manema labarai, inda ya ce matakin cire Nicolas Maduro daga madafun iko a Venezuela ya nuna irin karfin da Washington ke da shi na tilasta Moscow, idan har ta yi niyya. Ya jaddada cewa korar Chechnya Ramzan Kadyrov zai sanya Shugaba Vladimir Putin na Rasha, sake yin tunani kan hare-haren da ya ke kai wa Ukraine.
--------------------------------------------------------------------