Nijar: Tchiani ya sauke ministan mai na kasa
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-08 06:14 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A wani kudirin doka da shugaban gwamnatin mulkin soja shugaban kasa Janar Abdourahamne Tchiani ya dauka ya nada Malam Hamadou Tinni kwararren masanin dokoki da bincike a harkokin kudi da haraji a matsayin sabon ministan man fetur na kasar inda ya maye gurbin Dr Sahabi Oumarou, kasa da watanni 17 da nadashi kan wannan matsayi domin maye gurbin ministan man fetur na farko na gwamnatin Tchiani Malam Barke Bako Mahaman Moustapha wanda aka tsige tare ma da kama shi a
--------------------------------------------------------------------