Mu za mu ja ragamar man Venezuela har abada - Amurka
Story summaryAmurka ta sha alwashin jan ragamar sayar da man kasar Venezuela har abada, tare da yanke shawarar yadda ake amfani da kudaden da aka samu daga cinikin man. Wannan na zuwa ne bayan da Amurka ta kwace jiragen dakon man Venezuelan guda biyu a Tekun Atlantika a ranar Laraba.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.