Hanyoyin da Jamus ta bi wajen rage neman mafaka

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-08 23:41 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A farkon wannan shekarar 2026 ne, ministan harkokin cikin gida na Jamus Alexander Dobrindt ya gabatar da kyakkyawan alkaluma game da manufarsa ta shige da fice a kasar. Hasali ma, adadin masu neman mafaka a Jamus ya ragu da kusan mutane 113,000 a 2025, ma'ana an samu raguwar kashi 50% idan aka kwatanta da 2024.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]