Jamus ta soki manufofin shugaban Amurka Trump na ketare

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-09 00:23 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaban Jamus Frank-Walter Steinmeier, ya soki lamirin tsarin da shugaban Amurka Donald Trump ke amfani da shi, wajen aiwatar da manufofinsa na harkokin waje, yana mai jan hankali da cewa kada shugabanni su sake su bari a mayar da duniya cibiyar fashi da makami.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]