APC ta ayyana sake tsayawar Tinubu takara a 2027
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-09 02:18 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Duk da cewar har yanzu bai fito fili ga bukatar takara a zabukan da ke gaban tarayyar Najeriya ba, amma daga dukkan alamu 'yan jam'iyyar APC ta tarayyar Najeriyar sun kidime bisa tururuwar gwamnoni cikin jam'iyyarsu. APC ta kafa tarihin zama jam'iyyar da ke kan gaba wajen yawan gwamnoni a daukacin tarihi na siyasar Najeriya.
--------------------------------------------------------------------