Majalisar dattijan Amurka na shirin rage ikon shugaba Trump
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-09 05:14 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Majalisar dattijan Amurka ta fara wani yunkuri na takaita karfin iko da shugaba Donald Trump ke da shi na kai hari ko wani shiri na yaki, biyo bayan farmakin da ya kai Venezuela, har ya kama shugaban kasar Nicolás Maduro da mai dakinsa, lamarin da bai yi wa majalisar dadi ba.
--------------------------------------------------------------------