Za a yanke wa mai lalata da matasa hukunci a Jamus
Story summaryWata kotu a nan Jamus ta fara shari'ar wani dan asalin Jamus mai tsatso da Iran mai shekaru 21 a wannan Juma'a a birnin Hamburg, bisa tuhumarsa da yaudarar yara matasa ta yanar gizo don cin zarafinsu da kuma lalata.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.