Trump zai yi tozali da Machado a fadar White House
Story summaryA farkon makon gobe shugaba Donald Trump zai gana da madugar 'yan adawar Venezuela kuma wadda ta lashe lambar yabo ta zaman lafiya Nobel, Maria Corina Machado a birnin Washington inda ya ce yana dokin ganawa da ita.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.