Shugaba Lula na Brazil ya ki rage wa'adin daurin Bolsonaro

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-09 05:40 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Latin America
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaba Luiz Inacio Lula da Silva na Brazil, ya rattaba hannu kan doka don kin amince wa da takaita hukuncin wa'adin zaman kurkuku da kotu ta zartarwa tsohon shugaban kasar, Jair Bolsonaro, bayan samunsa da laifin kitsa juyin mulki.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]