Nijar na shirin daukar malamai 'yan kwantiragi aiki

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-10 00:40 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Gamayyar kungiyar malaman makaranta ta Dynamique da ta kira yajin aiki na kwanaki uku, ta fitar da wata sanarwa, inda ta ce ta ji kuma ta ga kudirin da gwamnati ta dauka dangane da daya daga cikin manyan bukastunsu na daukar malaumai 'yan kwantiragi sama da 11,000 aiki na dindindin.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]