Iran ta caccaki masu zanga-zanga
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-10 03:31 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaban addini na kasar Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya yi tir da masu zanga-zangar adawa da gwamnatin kasar, wadanda ya kira masu cutar da kasarsu lokacin jawabin da ya gabata.
--------------------------------------------------------------------