Jiragen Amurka za su karya ta'addanci a Najeriya?
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-10 03:45 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ana kallon cinikin jirage masu saukar ungulu da ya kai Dalar Amurka miliyan 455 a matsayin alamun babban sauyi a tsakanin Najeriya da masu mulki na Amurka. Jiragen yakin da ke saukar ungulu da kai hari kan masu ta'adda a kurkusa na zaman ciniki mafi yawa tsakanin Najeriyar da kasar ta Amurka a karkashin ikon Donald Trump.
--------------------------------------------------------------------