Yarjejeniyar kasuwancin bai daya mafi girma

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-10 05:22 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Latin America
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaba Luiz Inacio Lula da Silva na kasar Brazil ya yi maraba da matakin kungiyar kasashen Tarayyar Turai na amincewa da yarjejeniyar kasuwan ta bai daya da wasu kasashen yankin Latin Amurka. Shugaban ya bayyana haka a sakon da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta na zamani.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]