Taron neman kawo karshen rikicin Sudan
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-10 05:38 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Europe
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kasar Jamus ta bayyana cewa tana shirin daukan nauyin taron kasashen duniya kan hanyoyin neman magance yakin da ke faruwa a kasar Sudan, inda ake sa ran taron zai gudana a birnin Berlin fadar gwamnatin kasar ta Jamus a watan Afrilu mai zuwa, kamar yadda ma'aikatar harkokin wajen kasar ta tabbatar.
--------------------------------------------------------------------