Najeriya za ta kara da Algeria a mataki na dab da na karshe
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-11 01:30 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Tawagar Super Eagles ta Najeriya da 'yan wasan Algeria za su fafata da misalin karfe biyar agogonn Najeriya da Nijar a filin wasa dake birnin Marekhesh.
--------------------------------------------------------------------