Tarayyar Turai ta goyi bayan zanga-zanga a Iran
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-11 05:34 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugabar hukumar gudanarwar kungiyar Tarayyar Turai, Ursula von der Leyen ta bayyana cewa kasashen na Turai na goyon bayan masu zanga-zanga na kasar Iran, sannan ta yi tir da amfani da karfi domin neman murkushe mutanen da ke zanga-zangar a Tehran da sauran biranen kasar ta Iran.
--------------------------------------------------------------------