Iran ta za ta dauki fansa muddin Amurka ta kai mata hari

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-12 01:44 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Iran ta yi barazanar mayar da martani ga Isra'ila da Amurka, idan har Washington ta yi kokarin kai wa Tehran hari bisa nuna goyon bayan zanga-zangar adawa da wahalhalun rayuwa a fadin Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]