Fafaroma ya bukaci a zauna lafiya a Iran da Syria
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-12 04:46 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaban Darikar Katolika na duniya, Fafaroma Leo na 14, ya yi addu'o‘i ga dukkanin mutanen da suka rasa rayukansu a zanga-zangar da ake yi a Iran da kuma rikicin Syria, tare da yin kiran da a rungumi tattaunawa da zaman lafiya.
--------------------------------------------------------------------