AFCON: Zagayen dab da na karshe

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-13 01:05 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Germany
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ba mu fara da wasannin Bundesliga da aka buga a karshen mako, inda Bayern Munich ta ci gaba da rike kambunta na saman tebur da maki 44 a mako na 16, bayan da ta karbi bakuncin Wolfsburg ta kuma caskara ta da ci takwas da daya. Yayin da Borussia Dortmund ke a matsayi na biyu a saman teburin na kakar Bundesliga ta bana da maki 33, bayan canjaras uku da uku a gidan takwararta Antracht Frankfurt.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]