Indiya da Jamus za su kulla yarjejeniyar samar da makamai
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-13 01:23 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, India
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Firaministan Indiya Narendra Modi, ya ce kasarsa na shirin kulla yarjejeniyar bunkasa masana'antun kera makaman yaki da Jamus, biyo bayan sanarwar cimma muhimmiyar yarjejeniyar kasuwanci ta dalar Amurka biliyan 50.
--------------------------------------------------------------------