Deutsche Welle · General

Dubban magoya bayan gwamnatin Iran sun yi dafifin mubaya'a

· By Abdulkarim Muhammad Abdulkarim
Story summary

Dubban jama'a magoya bayan gwamnatin Iran, sun yi dafifi a wannan rana ta Litinin, a dandalin juyin-juya-hali na Enghelab da ke tsakiyar Tehran babban birnin kasar, domin zanga-zangar lumana da ke nuna amannarsu da mahukuntan kasar, tare da alhinin jami'an tsaron da suka rasa rayukansu, a yayin boren adawa da tsadar…

Read at Deutsche Welle

Opens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.

Your local edition.

Choose a timezone for story timestamps and date filters.