Rudani kan tsananta dokar haraji a kasafin Nijar
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-13 01:53 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Al'umma na ganin gwamnatin ta tsananta sosai ta la'akari da sabbin dokokin harajin da ta shigo da su domin cike gibin kudaden da take bukata na muradunta. Tun bayan juyin milkin da aka yi né kasar ke fama da matsalar tattalin arziki duba da kangin takunkuman da suka biyo baya wanda take kokarin tada komadar da ta ke fuskanta hadi da matsalar tsaro inda kasar ke bukatar kudade.
--------------------------------------------------------------------