Nijar ta soke lasisin kamfanonin da ke jigilar man fetur 30
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-13 20:05 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Nijar wacce ke samar da man fetur a tsakanin kasashen AES ta shirya aike wa da tankunan mai kimanin 82 zuwa Bamako babban birnin Mali. To sai dai direbobin motocin sun ki dakon kayan zuwa Mali sakamakon barazanar tsaro.
--------------------------------------------------------------------