Qatar ta yi gargadi kan sakamakon rikicin Amurka da Iran
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-14 01:17 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Gargadin na kasar Qatar ya biyo wata barazana ce da Amurka ta yi ne kan maida martani muddin Iran ta ci gaba da afka wa masu zanga-zangar adawa da gwamnatin Tehran a kan tsadar rayuwa.
--------------------------------------------------------------------