Nijar: Hukunci ga kamfanonin dakon man fetur
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-14 04:35 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Sai dai kungiyar direbobin motocin dakon man ta ce babu adalci a matakin soke lasisin nasu da gwamnatin ta Jamhuriyar Nijar ta dauka, la'akari da hadarin da ke tattare da aikin nasu. Tuni kuma matakin gwamnatin ya soma haifar da muhawara a tsakanin 'yan kasa, inda wasu ke ganin dacewarsa a yayin da wasu ke cewa mataki ne na kama karya.
--------------------------------------------------------------------