Venezuela: Man fetur ne ya kai Amurka?
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-14 04:55 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Venezuela dai na da tarin albarkatun karkshin ksa da suka hadar da man fetur da zinare. Akwai sama da gangar danyan mai biliyan 300 a rumbunan adana man fetur dinta, wanda hakan ke nuni da cewa ta yi wa Saudiyya fintinkau. Sai dai tun da Amurka ta kakaba takunkumi ga kamfanin man fetur mallakar gwamnatin Caracas PDVSA a shekara ta 2019 kan zargin ta'addanci da kuma daukar nauyin haramtattun ayyuka, aka samu nakasu a fannin samar da man fetur da
--------------------------------------------------------------------