Iran ta shirya tsananin hukunci kan masu adawa da gwamnati
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-14 05:22 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
GWamnatin kasar Iran na tuhumar masu zanga-zangar da ta rikide tare da karade kasar ne da yin fito-na-fito ne da tsari na Ubangiji, laifin kuma da shari'ar Musulunci ke kaiwa ga yanke hukuncin kisa a kansa.
--------------------------------------------------------------------