Najeriya: Matakin gwamnati zai taimaki ilimi?
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-14 05:29 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A wani mataki na samar da sauki ga iyayin yara da ma bunkasa samar da ilimi da a shekarun nan ke fusknatar kalubale a kasar ne, gwamnatin Najeriyar ta ce a rinka sake amfani da littattafan karatun a makarantun boko. Sabon tsari ne fil da gwamnatin Najeriyar ta bullo da shi a kokarin samar da sauki ga ilimin boko da ma alkinta muhalli, saboda amincewa da sake amfani da litattafan karatun da aka yi amfani da su a makarantun firame
--------------------------------------------------------------------