An fara sakin Amurkawa fursunonin siyasa a Venezuela

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-14 19:14 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Gwamnatin Venezuela ta fara sako wasu fursunoni Amurkawa da hambaririyar gwamnatin Maduro ta tsare, kamar yadda wani jami'in ma'aikatar harkokin wajen Amurka ya sanar a ranar Talata, inda ya yaba matakin da hukumomin Caracas suka dauka, kwanaki 10 bayan kama shugaban kasar Nicolas Maduro da Washington ta yi.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]