Gabas Ta Tsakiya na sa ido kan rikicin Iran
Story summaryIsra'Ila babbar abokiyar takun sakar Iran ta fito fili ta goyi bayyan masu zanga zanga a Iran tare da fatan zai kawo sauyin gwamnati ba tare da baiyana cewa ko za ta tsoma hannunta a ciki ba.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.