Deutsche Welle · General

Najeriya: Tinubu na biyan kudi don lallashin Trump

· By Ubale Musa
Story summary

Najeriya ta kashe dalar Amurka miliyan tara, ko kuma Naira Miliyan dubu 13 cikin batun lallashin yan mulkin na Washington da ke fadin Abujar ta gaza kare masu adiinin Krista. Hankali dai ya tashi a Abuja bayan zargi na gwamnatin Amurka cewar fa ana kisa irin na kare dangi ga kiristocin dake a tarayyar Najeriya.

Read at Deutsche Welle

Opens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.

Your local edition.

Choose a timezone for story timestamps and date filters.