An jibge sojoji a kan hanyoyi gabanin zaben Yuganda
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-15 03:16 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Halin da ake ciki ke nan a Yuganda gabanin zaben shugaban kasa da za a gudanar a wannan Alhamis 15 ga wannan wata na Janairu da muke ciki. Da dama na fatan samun canji, yayin da wasu ke tsoron samun yamutsi da danniya, wasu kuwa ke son Shugaba Yoweri Kaguta Museveni da ke mulki tamkar na mutu ka raba ya yi tazarce.
--------------------------------------------------------------------