Jamus: Fara farfadowar tattalin arziki

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-16 00:48 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Germany
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya kaddamar da babban tsarin kashe kudi a kokarin bunkasa tattalin arzikin, sai dai da kyar da jibin goshi aka samu dan ci-gaba, bayan tafiyar hawainiya da tsarin ya yi. Da take karin haske shugabar Ofishin Kula da Kididdiga a Hukumar Kiddidga ta kasar Ruth Brand ta ta alakanta hakan da yadda al'umma ke sayen kayayyaki, da kuma kudin da gwamnati ke kashewa wajen gudanar da ayyuka.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]