Venezuela: Jawabin shugabar kasa na farko
Story summaryJawabin shugabar rikon kwarya ta Venezuela Delcy Rodríguez na zuwa ne, kwana guda bayan da ta sanar da cewa gwamnatinta za ta ci gaba da sakin fursinonin siyasa da aka tsare a karkashin jagorancin Nicolás Maduro da ta gada, a wani abu da ta bayyana da sabon takun siyasa. Ana dai sa ran za ta sanar da sabuwar mahanga…
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.