Yuganda: Tsaiko yayin gudanar da zabe
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-16 06:08 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Wasu rumfunan zaben na Yuganda sun ma kasance ne a rufe tsawon sa'o'i, yayin zaben da aka shirya fara shi da karfe bakwai na safiya, abinda Hukumar Zabe ta Kasa ta bayyana da tangardar na'urori da ta samu. An dai gudanar da zaben cikin fargaba da kuma katsewar sadarawa ta Internet tsawon kwanaki, abin da ya saba da tsarin dimukuradiyya.
--------------------------------------------------------------------