Kura ta lafa a Iran bayan dakatar da zanga zanga
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-16 07:12 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Mahukuntan na Iran sun sanar da sake bude sararin samaniyar kasar don zirga zirgar jirage, bayan daidaitar lamura da kawo karshen zanga zangar adawa da gwanatin da aka yi a kasar wacce ta jawo mutuwar mutane fiye da 2000, cikinsu har da jami'an tsaro kamar yadda ministan harkokin cikin gida na kasar Abdul Riza Rahmani Fazel ke cewa, sun dau wannan matakin ne ,sakamakon daidaituwar lamura a kasar bayan kawo karshen zanga zangar adawa da gwamnati da tai kusan karade
--------------------------------------------------------------------