Rasha na shiga tsakani wajen warware rikicin Iran
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-17 00:49 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran, Ukraine/Russia
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A wani mataki na neman sulhu a kan gagarumar zanga-zangar da ta barke a Iran, a wannan Juma'ar ce shugaban Rasha Vladimir Putin ya tattauna ta wayan tarho da firayiministan Isra'ila Benjamin Netanyahu da Shugaba Masoud Pezeshkian na Iran, in ji fadar Kremlin.
--------------------------------------------------------------------