Nijar: Fara sabuwar hulda da kasashen waje
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-17 04:45 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Jakadun dai sun hada da na Mauritaniya da Jamus da Rasha da Ingila da Indonesiya da Thailande da Portugal da Austriya, wanda wasunsu ke da zama a wasu kasashe kamar Najeriya da ma jakadan Ausrtiya da ke da zama a Algeriya da na Somaliya da ke a Sudan ta Kudu.
--------------------------------------------------------------------