Akwai bukatar kai wa masu bore a Iran dauki - Pahlavi
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-17 19:10 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Dan tsohon jagoran Iran mai gudun hijira yanzu haka a Amurka Reza Pahlavi, ya bayyana wa tashar DW abin da yake tsammani daga gwamnatin Amurka da Turai wajen tallafa wa masu zanga-zangar Iran.
--------------------------------------------------------------------