Shugaba Yoweri Museveni ya lashe zaben shugaban kasa
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-18 00:44 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaban Yoweri Museveni na Uganda ya lashe zaben shugaban kasar da a ka gudanar a ranar Alhamis bayan da ya samun kashi 71.65 cikin 100 na kuri’un da aka kidaya.
--------------------------------------------------------------------