Harajin Donald Trump kan kasashen Turai na yamutsa hazo
Story summaryFaransa ta ce Shugaba Donald Trump ne zai fi ji a jiki idan har ya fara aiwatar da matakin haraji ga kasashen Turai da suka nuna adawa kan shirinsa na karbe tsibirin Greenland.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.