Senegal na murna bayan nasarar lashe kofin AFCON

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-19 18:10 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
An dai kai ruwa rana tsakanin Senegal da Maroko, kafin daga bisa 'dan wasan Senegal Pape Gueye ya zura kwallo a raga a mintunan karshe, a wani lamari da ya zo wa Maroko da bazata. Amma kafin nasarar Senegal, an ga 'yan wasanta da magoya bayanta sun yi bore dangane da abin da suka kira rashin adalci da aka nuna musu sakamakon bugun daga kai sai mai tsaron gida da aka bai wa Maroko.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]