Kotu ta tabbhatar da Shugaba Touadéra ne ya lashe zabe
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-20 00:37 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaba Faustin Archange Touadéra na Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ya lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar a karshen watan jiya da kaso fiye da 77 cikin 100, kamar yadda kotun tsarin mulkin kasar ta tabbhatar a yau din nan, lamarin da ya ba wa Shugaba Touadéra, damar yin tazarce a wa'adi na uku bayan da ya yi wa kundin tsarin mulkin kasar kwaskwarima.
--------------------------------------------------------------------