Wasanni: Senegal ta lashe gasar AFCON

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-20 04:43 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
An wayi gari a Senegal cikin murnar lashe kofin AFCON a karo na biyu cikin tarihin kasar, bayan doke Maroko mai masaukin baki da ci daya mai ban haushi a gumurzu mintuna 120 da kasashen biyu suka fafata a filin wasa na Moulay Abdellah d ke birnin Rabat, wanda ya yi cikar kwari da 'yan kallo sama da 50,000.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]